
Shahararriyar jarumar fina finan Hausa Hadiza Gabin ta bayyana cewa bata da burin daya wuce ta auri Dr Isa Pantami a matsayin mijinta.
Jarumar kannywood Hadiza Aliyu Gaban ta ce bata da wani buri face ta aure malamin addinin Dr. Isa Ali Pantami wanda shine ministan sadarwar Najeriya.
Rahotanni sun nuna cewa a shekarar da ta gabata sai da Ministan sadarwa ya yi wa Jaruma Hadiza Gabon ‘kwamen’ a shafinta na ‘twita’ abun da ya janyo ce-ce-ku-ce ke nan, inda mutane da dama suka yi zargin akwai alaqa mai karfi tsakanin Pantami da Jaruma Hadiza Gabon wacce ta shahara a kafafen sada zumunta na zamani wato social media.
Kunji fa menene ra’ayoyinku akan wannan batu?
Views: 23
