Bayan shekaru 15 ku kalli yadda aka tono gawar Saddam Hussein kamar yau aka rufe shi

Shekaru 15 da yiwa Tsohon Shugaban Kasar Iraq Sadam Hussain Kisan Gilla Amma An tono Kabarinsa an ganshi Garau Kamar yau aka Binne shi.

Saddam Hussein dai ya rasa ransa biyo bayan kama shi da sojojin kasar Amurka suka yi a shekarar 2005 bayan sun kifara da gwamnatin sa.

Inda suka kawo shi a kasar ta Amurka suka yanke masa hukunci kisa ta hanyar rataya kuma suka zar tas da hukuncin a ranar bikin babbar sallar layya a shekara ta 2006 yau kimanin shekaru 15 kenan.

ALLAH yagafarta masa ALLAH kakyauta karshanmu Ameen ku kalli bidiyon.

KARIN LABARAI:

Views: 717

9 thoughts on “Bayan shekaru 15 ku kalli yadda aka tono gawar Saddam Hussein kamar yau aka rufe shi

  1. This is My first experience with this platform.
    AM Wishing you the best in your endeavors devoid of BIGOTRY

Leave a Reply to Fatima Musa laga Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *