BIDIYO: “Faty Muhammad tayi Zazzafan martani akan cin zarafin da wani yayi mata a Tik-tok

Tsohuwar ƴar wasan hausa ta Kanywood tayi zazzafan martani akan wani saurayi da yiyi mata rashin ɗa’a a soshiyal midiya.

Jarumar mai suna Faty Muhammad tayi Allah wadai da irin zagin da mutumin yayi mata.

A karshe ta bayyana cewar ta bar shi da Allah domin shi kaɗai ne zai iya bi mata haƙƙin ta.

Ku Latsa wannan jan rubutun domin kallon cikakken Bidiyon

Views: 23

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *