BIDIYO:” Shin ka taɓa ganin Yadda ake loda buhunan simintin Ɗangote a tirela

Yadda na’ura ke loda buhunan simintin Ɗangote a tirela a kamfanin sa.

Mutane da yawa suna tunanin cewar Leburori ne ke loda simintin to amma ba haka ba ne.

A wannan Bidiyon zaku ga yadda na’ura ke loda shi.

Ku Latsa Wannan Jan Rubutun Domin Kallon BIDIYON

Views: 47

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *