A ranar Asabar ne dai aka gudanar da zaɓen gwamnonin Najeriya da najalisun jiha.
Abba Kabir Yusif ( Abba Gida-gida) na jami’yar NNPP Yayi nasarar lashe zaɓen Gwamnan jihar Kano.
Mahaifiyar Abba Gida-gida tayi murna sosai da nasarar da ɗan ta ya samu.
Ku latsa NAN domin kallon Bidiyon
Views: 38
