Bidiyo:”yadda Gwamnan Edo da motocin sa suka maƙale a ruwa sakamakon rashin kyan hanya

Bidiyo: Gwamnan Najeriya da ayarin motocin da suka makale a wata mummunar ambaliyar ruwa

Gwamnan jihar Edo, Godwin .Obaseki da ayarin motocinsa sun makale a wata mummunar ambaliya bayan ruwan sama da aka yi a jihar.

Naija News  ta rahoto cewa a cikin wani faifan bidiyo da ke zagayawa a yanar gizo, an ji wani mazaunin jihar yana ba’a ga gwamnan da tawagarsa.

Bidiyon ya kuma nuna ayarin motocin gwamnan suna ta faman kauracewa titin da ambaliyar ta mamaye.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-lalace-zina-a-fili/

Mutumin da ya yi wa Obaseki dariya ya ce gwamnati ta ki gina tituna masu kyau a jihar kuma ta samu kaso daga abin da talakawa ke shan wahala.

A cewarsa, cunkoson da ke kan titin Benin Sapele da ke layin RCC na titin ya faru ne sakamakon munanan sassan hanyar, kuma an yi ta kiraye-kirayen a gyara hanyar amma duk da haka hukumomi sun yi watsi da su.

Ku Latsa Wannan Jan Rubutun Domin Kallon BIDIYON

Views: 9

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *