
Rahotanni sun tabbatar da cewa wata budurwa ta yiwa kawarta yankan rago a jihar Kano saboda saurayi.
Budurwar mai suna Bahijja wacce Ƙawarta Ta Yiwa Yankan Rago Dalilin Saurayi a Unguwar Medile Dake Jihar Kano.
Ta rasa ranta ne biyo bayan zargib da kawarta tayi mata na cin amanarta ko kuma soyayya da saurayinta dalilin daya sa ta yanke mata wannan danyen hukunci.
©Idonmikiya
Views: 8
