Wata matashiya ƴar kimanin shekaru 7 a duniya ta hardace Alƙur’ani mai girma a ƙasar Palastinu…
Category: Addini
VIDEO:”Akwai gashin ANNABI SAW a wajena ina jiƙawa mutane su sha don samun falala”—Ƙaribulla
A wani hoton bidiyo shahararren malamin addinin Islama kuma jagoran ɗariƙar ƙadiriyya Sheikh ƙaribulla Sheikh Nasiru…
Ɗan’uwan Abduljabbar uwa ɗaya uba ɗaya ya bayyana hukuncin masu zagin ANNABI SAW
LABARIN MAL.ABDULJABBAR . Labarin mal. Abduljabbar labari ne na masu wuce gona da iri a cikin…
Buhari ya maida martani kan hukuncin kisan da aka yanke wa Abduljabbar
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi shuru bai ce uffan game da hukuncin da alƙali ya…
VIDEO: “Ku kalli yadda Zakir Naik ya musuluntar da kiristoci 1,000 a Qatar
Dr. Zakir Naik ya ƙara musuluntar da wasu mabiya addinin kirista kusan mutane 1000 a ƙasar…
Labari Da Ɗumi Ɗumi: “Amurka ta yi Allah wadai da hukunci kisa kan Abduljabbar”
Gwamnatin Amurka a ƙarƙashin jagorancin shugaba Joe Biden ta yi Allah wadai da hukuncin kisan da…
VIDEO: “Ku kalli yadda Zakir Naik ke cigaba da Musuluntar da kiristoci a Qatar”
Rahotanni daga ƙasar Qatar inda ake gudanar da gasar cin kofin Duniya na cewa shahararren malamin…
VIDEO: “Hukumar Hisba na neman Abdul Babulaye kan wannan bidiyon”
Hukumar Hisba na neman jarumin fina finan Hausa Abdul Babulaye Wanda ke sakin bidiyon barkwanci a…
Adam a Zango ya yiwa Sheikh Idris wankin babban bargo
A ƙarshen makon da ya gabata ne Sheikh Idris ya ƙalubalanci ƴan Film inda yace basu…
Wayar ₦1,200,000 ƙirar Samsung da Kabir Gombe ke riƙewa ta jawo ce-ce-ku-ce
Jama’a nata cece kuce a shafukan sada Zumunta inda aketa yada hotunan fitaccen malamin Addinin Musulunci…
