Yadda makwafci ya kama makwafcinsa na leken matarsa tana wanka a ban daki

Rahotanni daga jihar Benue na cewa wani makwafci mai suna Salahu ya kama makwafcinsa yana leken…

Wata Kutu a Jigawa ta aurar da yan mata biyu ba tare da yardar mahaifinsu ba

Rahoton jaridar Premium Times ya bayyana cewa. Wata babbar kotun Shariah da ke karamar hukumar Hadejia…

Dalilin da yasa sarkin Kano bai je daurin auren diyar dan uwansa ba

Tun ajiya jama’a ke tambaya me yasa ba aga Babba uba Mai Martaba Sarkin Kano Alh…

Idan nayi aure mijina ya tafi kallon kwallo zan rufe gida in kashe wayata—Fateema Zahra

Yau muna tafe da ra’ayin wata budurwa mai suna Fateema Zahra wacce ra’ayin nata ya tada…

Ango ya saki Amaryarsa a wajen ɗaurin aure bayan an turo masa hotunan batsarta a Whatsapp

Wani ango a jihar Kadunan Najeriya, ya yiwa amaryarsa saki ukku ringis a kofar gidansu bayan…

Ku kalli yadda wannan budurwar ke neman mijin aure ruwa a jallo

Ku kalli yadda wata budurwa ke neman mijinta da ya fito a yi musu aure. https://m./watch?v=EftepXIHlSU…

An fasa daura auren wata budurwa da angonta saboda likita yace tana da HIV

Rahotanni daga jihar Taraba na cewa an fasa daura auren wata budurwa mai suna Yusra da…

Babbar magana ku kalli kayan lefen Yusuf Buhari

An kai kayan lefen dan gidan shugaban kasa wato Yusuf Buhari wanda zai angonce da sarauniyar…

Yadda magidanta ke sakin hotunan da suke dauka da iyalansu

Me yasa wasu ma’auratan ke sakin hotunan iyalansu a kafafen sada zumunta na zamani duk kuwa…

Ku kalli sabon bidiyon gasar rawar ma’aurata na 2021

A shekarar 2019 data gabata ne wasu mabambantan hotunan bidiyo suka rika yawo a kusan illahirin…