Wata budurwa ta bayyana cewa duk Maccen da bata auri namiji ɗan Sokoto ba to bata yi aure ba

Wata matashiya a shafukan sada zumunta ta bayyana cewa duk Maccen da bata auri namiji basakkwace…

Wallahi ina neman Mijin Aure ko talaka ne ina so—Zahra

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan Kamar dai yadda kuka sani ƴan mata da samari…

Kunga kamar ba abinda ke damuna ko, amma wallahi ina son mijin Aure—Ruman

Kunga kamar a dadidai nake amma wallahi una son mijin aure Wata sabuwa Views: 11

Alhamdu lillahi wannan shine Ramadan ɗina na farko da tsayayyen Saurayi—Mariya

Alhamdulillah First Ramadan With Tsayeyen Saurayi 🙈😂🤸‍♀️Da Allah Ku Tafawa Saurayina in ji Mariya. Views: 12

Ya Allah ka tsare ni da auren Talaka Allah ka san ina da kwaɗayi wallahi—Ameenatu

Kamar dai yadda kuka sani ƴan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta…

Wallahi so nake naji abinda Matan Aure ke ji—Jidda

Wata matashiya mai suna Jidda ta bayyana cewa tana son taji yadda matan aure ke yi…

Saurayi ya gudu ya bar Budurwa da ƙawayenta bayan sun ci abincin dubu 223 a Gusto Restaurant

A tsakiyar makonnan da muke ciki ne shafin sada zumunta na Twitter ka karaɗe da labarin…

Rashin mata ta gari yafi rashin kuɗi damuwa—In ji Ummiy

Rashin Mata ta gari yafi Rashin Kudi tashin Hankali Masu Hankali ke iya fahintar haka in…

Ya Allah kasa in yi aure kafin in mutu—Nafeesa Saleh

Kamar dai yadda kuka sani ƴan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta…

Shekarata 28 kuma har yanzu ni budurwa ce ban sa ɗa Namiji ba—Hadiza Gabon

Jaruma Hadiza Aliyu Gabon ta ce shekarar ta 28 kuma har yanzu ita budurwa ce kamar…