A ranar Alhamis ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da wani gagarumin aikin layin dogo…
Category: Siyasa
LABARI DA DUMI DUMI: “APC ta ce za ta bani takarar shugaban kasa—Jonathan”
Tsohon shugaban tarayyar Najeriya Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya shaidawa duniya cewa, jam’iyyar APC mai mulkin…
Ba zan daina siyasa ba saboda na dauke ta a matsayin addini—Shekarau
Jaridar Labarai24 ta ruwaito labarin cewa, tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanatan shiyyar Kano ta tsakiya…
LABARI DA DUMI DUMI: “Kwankwaso zai koma APC idan ta cika wadannan sharudda”
Wawu daga cikin magoya tsohon gwamnan jihar Kano, kuma tsohon sanatan Kano ta tsakiya a zauren…
LABARI DA DUMI DUMI: “Abdul’aziz Yari zai fice daga APC
Wani magoyin bayan tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdul’aziz Yari, mai suna Mustapha Isa Gusau, ya ce…
LABARI DA DUMI DUMI: An shawarci Najeriya da ta taso keyar Nnamdi Kanu zuwa gida.
An shawarci ma’aikatar kula da harakokin wajen tarayyar Najeriya, wato Ministry Of Foreign Affairs, da ta…
Shin yaushe Rarara zai saki sabuwar wakar da aka dade ana jiran ya yiwa Buhari?
Shin Rarara ya saki sabuwar wakar da ya ce zai yiwa shugaba Muhammadu Buhari wacce har…
Buhari ba zai samu lafiya ba sai dai a koma da gawar sa Najeriya—Nnamdi Kanu
Kasurgumin dan ta’addar nan mai fafutukar kafa kasar Biyafara wato Nnamdi Kanu, ya bara a safiyar…
LABARI DA DUMI DUMI: Kotun kolin Najeriya ta haramtawa gwamnoni tsige ciyamomi a kasar
Babbar kotun kolin Najeriya ta na wani shiri na haramtawa gwamnonin a fadin kasar sauke wa…
Rarara zai saki wakar da ya karbi N1,000 domin yi wa Buhari
Shahararren mawakin siyasar nan a Najeriya, Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara zai sake sabuwar wakar sa…
