Dalilai ukku dake sa mata yin kuka a lokacin da ake saduwa dasu—Dr

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Dalilan Dake Sa Wasu Matan Suke Raki Idan Ana Saduwar Aure Dasu

A dabi’a na mata a yayai Jima’i, sukan yi wani kuka na musamman. Kukan da wasu ke kiransa na kissa.
Sai dai akwai matan da kukan nasu yana wuce na kissa yakan zama raki. Irin wadannan matan duk yadda za a sadu dasu to fa sai sun buwayi mazansu da kuka yadda wasu ma idan a gidan yawa suke sai anjisu.
Ga wasu dalilan dake sa wasu matan kukan raki.

1: Zafi: Ba duk mace bace take jin dadi ba a lokacinda ake saduwa da ita. Wasu matan idan ana saduwa dasu suna jin zafi. Wannan zafin yasa suke kuka amma ba tare da sun bari namiji ya fahimci zafi ne ke sata kukan ba.
Irin Wadannan matan suna ihun kukan zafi ne da kukan dadi a lokaci guda. Wanda idan namiji zai zare jikinsa zata Hana. Idan kuma ya ci gaba haka zata rika kokawa wasu har da hawaye.
Akasarin mata masu karancin shekaru ko sabbin amaren da basu gama sabo da mazansu ba anfi samunsu da kukan zafi dadi.
2: Tuna Wani Abun: Akwai matan da basa tashi kukan wani abunda daya taba faruwa dasu a rayuwa sai lokacinda suka soma Jima’i.
Irin wadannan matan kwanciyar aure yakan tuna musu kodai wani abu daya faru dasu mara dadi, ko kuma wani abu mai kyau da dadi daya faru dasu musamman ma idan mace da mijinta ya rasu aka aureta ce.
Irin wadannan mata namiji zai zaci kuka ne na kissa matarsa take yi ba tare da sanin ita wani abun can take tunawa.
Matan da aka musu Fyade, ko wadanda wani na kusa dasu ya tilastasu sukan yi irin wannan kukan.
3: Bacin Rai: Wasu matan ransu na bace akan wani lamarin wanda suna cikin hakan mazansu ke nemansu.
Mata masu irin wannan fushi duk kokarin da namiji zai yi domin sasu farin ciki ta hanyar jima’i basa gamsuwa. Wannan kukan.
4: Zullumi: Wasu matan suna barkewa da kuka ne a lokacin Jima’i Idan suka tuna wannan dadin datake kwasa tare da wata suke jinsa idan mai kishiya ce. Wata kuwa tana tuna watarana mutuwa zai iya rabata da wannan gaban da yanzu haka yake sata farin ciki. Irin Wadannan tunanin ne ke saka wasu matan suyi ta kuka idan na Jima’i dasu ba tare da sun bayyana abunda ke sasu kukan ba a zahiri.
5: Samun Gamsuwa: Akwai matan da muddin dadin Jima’i ya kwashesu sai su barke da kuka. Kuka na gaske da hawaye.
Wasu matan sai lokacin da suke hanyar zuwan kai ko bayan sun iso, suke fashewa da kuka.
6: Halitta: Wasu matan haka nan suke su kansu basu sanin abunda ke sasu kukan dama lokacinda suke kukawan.
Irin wadannan matan duk yadda za ayi domin hanasu wannan rakin bazai yiwu ba domin basuma san suna yi ba.
7: Yaudara: Akwai wasu matan dake amfani da irin wannan kukan domin su yaudari mazansu suna jiyar dasu dadi alhali kuma sam ko hanyar jiyar da ita dadi mijinta bai hau kai ba.
8: Soyayya: Mata da yawa ta hanyar da suke nunawa mazansu suna sonsu fiye da kima shine na yi kuka a duk lokacin da suke saduwa dasu.
Wannan saduwan ko mace taji dadi ko bataji ba sai tayi kuka domin nunawa mijinta banda shi babu wanda zata yiwa hakan.
9: Kewa: Akwai matan da kewar mazansu da suka yi ko zasuyi sai ya sasu kuka.
Ga namijin daya jima bai sadu da matarsa ba saboda wasu dalilai. Yakan iya sakata kuka a ranar da ya sadu da ita.
Haka nan Namiji ko macen da daga wannan saduwan zasu kwana biyu basu yi saboda wasu dalilai, shi ma wannan na iya sa mace ta barke da kuka a lokacin Jima’i.
10: Isar Da Sako: Sai dai gaba daya dabi’ar kukan mace a lokacin Jima’i wani yanayi ne na yadda suke aika wani sakon da ba sai sun furta shi da Kalmar baka ba.
Wannan yasa duk lokacin da kake Jima’i da matarka take kuka, yi kokarin gano kukan da take ko namenene.

Kamar dai yadda muka ambata a baya, abubuwa uku ne mata sukeyi a lokacin Jima’i ta amfani da kukansu. Akwai kukan kissa mun yi darasinsa a baya. Akwai shi wannan kuka na raki. Sannan akwai sumbatu. Dukkanin wadannan abubuwan dole sai ka samu kowace mace da guda datake yi a cikinsu. Idan kuwa taka ba wanda take yi cikin wadannan abubuwan 3. Tanada matsala haka kaima. Sai ku binciki kanku.

Views: 103

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *