Dalilin da yasa Maza da yawa Suke Rububi wajen siyen Ayaba ta

Wata Budurwa mai tallar Ayaba ta bayyana dalilin da yasa Samari Suke Rububin siyen Ayabar ta

👉Saboda ina yi masu Arha wajen siye

👉Ayaba ta Tafi ta sauran daɗi
👉Kuma ina sakin Fuska, da yawan Murmushi

Views: 71

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *