DANDALIN MA’AURATA:Hanyoyi 4 da Mace Zata Gamsar da Mijin ta ba tare da Jima’i ba
Ba kowani lokaci mace take da damar da mijinta zai iya saduwa da ita ba. Ba duk namiji bane yake da hakurin jira ba. Hakan kuma bazai zama babu wata hanyar da mace zata iya kwantar wa mijin ta sha’awa ba.
Akwai wasu hanyoyin da mace zata iya binsu a lokacin da take da matsalar da azzakari baza iya shiga gabanta ba, shi kuma mijin yana cike da sha’awa.
Ga wadannan hanyoyin kamar haka:
👉👉 Wasa Da Al’aura (Oral Sex): Mace na iya kwantar wa mijinta da sha’awar sa ta hanyar masa wasa da al’auransa ba tare da ya shigeki ba.
Akwai hanyoyi da dama da mace zata iya wasa da gaban mijinta har sai ya samu biyan bukata.
Tana iya mulmulawa hannunta da gaban mijin ta man shafawa mai yauki ko tsantsi. A hakan ne zata yiwa mijinta jinjige tana mulmula masa maraina har sai ya samu gamsuwa.
Tana iya amfani da bakinta wajen tsotsan gabansa har sai ya zubar.
👉👉Nonuwa (Mamal Sex): Musamman mata masu wadatar nonuwa. Ki samu man laushi ki shafe gaba daya nonuwanki ki mulmuresu. Haka gaban mijinki.
A wannan yanayin ne zaki saka gabansa a tsakanin nonuwanki yana cinsu har sai ya samu zuwan kai.
👉👉Tafin Kafa (Frottage sex): Mace musamman wacce take da taushi da laushi, babu kauci ko kircin tafukan kafanta.
Ana son macen da zata yi wannan ta zama tafin kafanta ya mafa na hannunta laushi, tsafta.
Zaki samu man laushi ki shafe tafukan kafafuwanki suyi mulmul, haka shima gaban mijin naki.
Cusa azzakarin sa tsakanin tafukan kafanki kina gogawa, nan take, zai dimauce tamkar yana cin gaban mace, ta haka ne zai kwantar da sha’awar sa.
👉👉Tausan Duwawu (Bottom Massage): Kada ki saka kaya masu nauyi, ba kuma lalle sai kinyi zingjdir ba.
Ta baya mijinki zai rungumoki a yayin da yake goga gabansa a tuwon duwanki ke kuma kina juyasu kina kara matsai masa su da jikinki har sai ya zubar
Ga duk macen da take da wani matsalar da bazata iya daukar jela ba, kuma mijinta ya kamu, ta gwada masa wadannan abubuwan ko daya daga cikinsu domin hana mijin zuwa wani wajen domin kwantar da sha’awar nasa.
Idan kuma sun saba da fahimtar ki, akidarku, al’adar ku bance kuyi ba.
Views: 77
