Jerin Wasu Abubuwa da Mata basa so a lokacin Jima’i
👉👉Rashin Kawowa: mace babu abunda ta tsana a lokacin jima’i da ita irin rashin samun damar gamsar da ita.
👉👉Rashin wasannin motsa sha’awa: Duk kuwa da akwai wasu matan da basu son hakan amma dai akasarin mata sun tsani a tinkaresu da Jima’i ba tare an musu wasa ba.
👉👉Rashin Yin Sumbatu: Mata basa son mazansu suyi tsit a lokacin da suke jima’i. Tana son jin mijinta yana sumbatu.
👉👉Warin Jiki: Mata sun tsani suji wari ko day to na kazanta a jikin mazajensu a lokacin saduwa dasu.
👉👉Rashin Kambamata Bayan Kamala Jima’i: Mata suna so bayan jima’i a kambama tsaftarta, ni’imarta da kuma yi mata godiya saboda gamsar da kai da tayi
Maza Magidanta Sai A kula
Views: 91
