Gaskiya marassa aure kuna cikin matsala duk sanyinnan kanku zai ƙare—Maryam Waziri

Gaskiya marassa aure kuna cikin matsala duk sanuinnan kanku zai ƙare—Maryam Waziri

Kamar yadda kuka sani ana shan dabi tsakanin ma’aurata da gwauraye, musamman a wannan lokaci na sanyi, ita ma tsohuwar jarumar fina finan Hausa ta Kannywood.

Maryam Waziri wacce aka fi sani da suna Laila musamman a cikin shirin Film ɗin Labarina, da tayi aure kwanan nan ta ɓulla a dandalin sada zumunta na Twitter.

Inda ta ce tana tausayawa marassa aure kuna cikin matsala duk yawan sanyin nan kanku zai ƙare ga hoton rubutun ta.

Views: 17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *