Gawuna na daf da lashe zaɓen gwamnan jihar Kano

DA DUMÍ-DUMÍ: Yanzu haka rahotanni na bayyana cewa mutane sün fara yin tururuwa zuwa gídan Gawuna domin taya shi murna saboda bayanai da ke fitowa daga sassa daban-daban na Jahar Kano na nuni da cewa shi ne kan gaba cikin zaɓen da ake fafatawa yanzu haka a Jahar Kanò.

Wata sabuwa.

Ana wataga wata.

Views: 21

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *