Ƙasar Qatar na neman matasan Najeriya domin basu damar ziyartar ƙasar don su ƙaro ilimin addini a ƙasar kyauta
Gwamnatin Kasar Qatar ta fitar da sanarwar Bawa Maza yan Nigeria scholarship, wandanda suke da sha’awar karatu a sashin addinin musulunci.
Masu bukatar cike wannan scholarship din, suna iya ziyartar cibiyar gudanarwa ta addinin Islama na ƙasar Qatar ta link din dake ƙasa.
Shi wannan website din, gaba dayansa da larabci yake dole sai mutum yayi amfani da translator ya fassara shi zuwa harshen turancin Ingilishi don samun sauƙin fahimtar sa.
Sai ku hanzarta ku cike wannan sabon tsarin ƙaro karatu kafin damar ta wuce, da fatan Allah ya bai wa mai rabo sa’a ameen.
Views: 17
