HOTUNA: “An ɗaura aure a kan sadaki FCFA10,000 a ƙasar Guinea kimanin ₦800 a Najeriya

Hotunan wani ango da amarya waɗanda aka daura musu aure a kan sadaki 10.000CFA Franc na kasar Guinea wato CFA 700 ko Naira 800.

Ƙarin Hoto.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-lalace-zina-a-fili/
https://apahausa.com.ng/labari-da-dumi-dumi-miji-ya-kama-matarsa-na-turawa-tsohon-saurayinta-bidiyon-ta-tsirara-a-whatsapp/

Ƙarin Labari

Jam’iyyar Labour party a jihar Jigawa ta mara wa APC baya.

Dan Takarar gwamnan jihar Jigawa a jam’iyyar Labour Party Abdullahi Tsoho ya mara wa jamiyyar APC baya.

Alhaji abdullahi Tsoho ya bayyana hakan ne a yayin da ya gana da gwamna Muhammad Badaru Abubakar da Dan takarar gwamnan a jam’iyyar APC Alhaji Danmodi a birnin Dutse ba jihar Jigawa.

Gwamna Badaru ya bayyana cewar jam’iyyar APC ta aikata abinda za a sake za6enta a jihar Jigawa da ma kasar nan Baki daya.

Ya bukaci sauran jam’iyyu da su yi mubaya’a domin a taru a Kara ciyar da jihar a gaba.

A cewarsa jam’iyyar APC ce za ta ci gaba da mulkin kasar nan da ma jihar Jigawa Baki daya.

Views: 25

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *