Wani kansila a jihar jigawa ya Gwangwaje Al’ummar sa da kyautar malmalan tuwo.

Wani kansila kenan daya Gwangwaje Al’ummar yankinsa da tallafin malmalar tuwo duk mutum ɗaya a mazaɓar sa ta hadeija dake jihar Jigawa.
Views: 22