HOTUNA: “Ku kalli yadda Atiku ya ci Tunubu da yaƙi a yankin kudu maso yamma”

Yanzu haka ɗan takarar neman kujerar shugabancin Najeriya Alhaji Abubakar Atiku na can a jihar Ondo yana gudanar da yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa.

Daga Jahar Osun

Jirgin Fiton Nijeriya Atiku/Okowa yana Jahar osun ga yadda Al’umomin Jahar suka yi fitar dango don nuna goyon bayan su ga Wannan Takara. Taron yana gudana a Nelson Mandela Freedom Park Osogbo Jahar State.

A ci gaba da gudanar da yaƙin neman zaɓen Shugabancin Najeriya a zaɓen 2023 mai zuwa, yanzu haka Atiku Abubakar na ci gaba da zagaye jihohin ƙasar nan don neman ƙuri’un jama’a.

Wa kuka hasashen zai lashe zaben shugaban ƙasa a zagayen farko a 2023

Views: 8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *