HOTUNA: “Matar da ta auri maza biyu a Congo tace tana jin daɗin zama da su”

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Wata mata mai suna Jisel da ke auren maza biyu a kasar Congo ta ce tana jin dadin rayuwa da su, sai dai ta ce da kowane zai samu gidansa a daban da za ta fi jin dadin rayuwa maimakon su uku a gida guda.

Tofa

Views: 25

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *