HOTUNA: “Rashin tsaro yasa al’ummar jihar Katsina sun fara kwashe amfanin gonarsu ɗanye”

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Yadda Mutanen garin Dugun Muazu, da sauran wasu yankuna a karamar hukumar Sabua jihar Katsina, suke cire amfanin gonansu ba shiri duk da cewa bai nuna ba, sakamakon yadda ɓarayin daji ke tura musu shanu cikin gonaki su cinye amfanin.

/h3IH5o2WCHo?si=Vtt3yKufkaKhDICv

Kayi magana su harbeka ko su sassara mutum.

Allah Ubangiji ya kawo mana mafita baki ɗaya.

©️

Views: 70

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *