HOTUNA: “Wata Kirista mai suna Eniola ta tsinci kanta a Asibiti bayan ta jaraba yin Azumin Musulmai”

/SD9Yxmp836o?si=fcxEco1yY4s-UYIs

INDA RANKA: Wata Kirista ta tsinci kanta a asibiti bayan ta suma sau Biyu kafin karfe 4 na rana daga gwada yin azumin Ramadan.

/9k6qASiDV2A

Wata kirista Eniola Fagbemi wacce ke auren wani musulmi a Kudu ta yi kurarin cewa azumin musulmi bashi da wuya tunda suna yin sahur kuma su sha ruwa lokacin magriba, don haka tace za ta jaraba don ta tabbatar masa.

/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3

Mahanga ta ruwaito Sai dai bayan Eniola ta yi sahur wajajen 4:30 na asuba tun wajen karfe 12 na rana ta fara fita hayyacinta, kan kace kwabo ta suma sau Biyu wajajen ƙarfe 4 na yamma ba arziki aka kwashe ta sai asibiti.

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA

Allah ya taimaka an ceto rayuwar ta a asibitin Saanu Hospital dake garin Mokola

Kuyi following shafin =>> Mahanga domin samu labari na gaba….

Views: 203

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *