HOTUNA: “Yadda aka yi gobara a shagon cajin waya komai ya ƙone amma banda Hoton Zakzaky”

Daga shafin almajiran Zakzaky IKON ALLAH YAN UWA kungawani ikon Allah,gobarace tacinye dakin chaji da wayoyi da batura harda wayar dan uwana Husain Abuzaid

Cikin ikon Allah bayan wayar akwai hoton sayyid zkzky amma abin mamaki bayan wayar inda hoton Malam yake bai ci wuta ba

Views: 60

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *