Hukumar zaɓen Najeriya INEC ta ɗage zaɓen ƙasar da mako 4

Hukumar zaɓen Najeriya INEC ta sanar da cewar zaɓen 2023 wanda aka tsara gudanar wa a ranar Asabar mai zuwa.

Zai gudana lami lafiya domin ta gama shiri tsaf duk da cewa jam’iyyar APC ta ce a jinkirta zaɓen da makonni 4 saboda a samu ƙasar ta dawo cikin hayyacinta.

Sai dai a nata ɓangare INEC ta ce ta gama shiri tsaf saboda haka ba za ta ɗage zaɓen ba.

Views: 6

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *