Inna Lillahi Wa Inna Ilaihin Raji’un Allah ya yiwa matar da ke tallafawa marayu rasuwa

INNALILLAHI WA INNA ILAHI RAJI’UUN:

Mun samu labarin rasuwar wannan baiwar Allah wacce ta shahara wajen tallafawa marayu da gajiyayyu a jihar Adamawa.

Allah ya yi wa Hajjiya Ummi Sudasa Sulaiman, daya daga masu taimakawa rayuwar Marayu jihar Adamawa rasuwa

Muna fatan Allah ya jikanta ya gafarta mata sannan ya kyautata makwancin ta, muma idan tamu ta zo a duk inda muke Allah ya sa mu cika da kyau da imani ameen.

Views: 19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *