A wani taron addini da aka gudanar a jihar Kano a farkon makonnan inda aka naɗa ƴar gidan marigayi Sheikh Jafar Mahmood Adam a matsayin shugabar mata.
Ta ƙungiyar Jama’atul Izalatul Bidi’a Wa’iƙamatussunna Izala a jihar ta kano, wacce aka naɗa ƴar gidan marigayi Malam Jafar ɗin, ta yi wani jawabi mai sosa rai wanda shaidun gani da ido suka ce.
Jawabin na ta har sai da ya saka wasu daga cikin mahalarta taron zubar da hawaye ku danna wannan link din kallon jawabin na ta.
https://www.facebook.com/assahabatulkiram/videos/677667289873832/
Views: 22
