Mai Girma sanata Rabiu Musa Kwankwaso yaga Anyi Posting Matar da ta Rasa Mijinta ta koma Sana’ar Garuwa don dogaro da kai da kula da yaranta.
Ya kira Dan majalissar Tarayya na yankin yace yaje ya duba halin da take ciki, bayan Dan majalissar yaje, ya daga Waya ya kira Oga yace ya Masa bayanin halin da take ciki, Yace zai Magana da Gwamna, Shima kuma Dan majalissar a Bangarensa yayi nasa Taimakon.
Abun mamaki ne Wannan sosai, Wasu Yan Siyasar na bude data ne don suga anyi Posting dinsu kawai, amma Mutum Kamar kwankwaso na Hango Matsala irin Wannan, don magance ta.
Muna rokon Allah ya ci gaba da bamu nasara da kariya, Allah ya taimaki HE Abba Kabir Yusuf da Jogara da Kwankwasiyya baki daya,Ameen🙏🙏🙏
……………………………….
Mahi Ismail
Kano State Chairman
Kwankwasiyya Trustworthy NG
~Signed by Kwankwason JoganA✍️
Views: 9
