LABARI DA DUMI DUMI: Shugaba Buhari ya sauka daga mukaminsa

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sauka daga muƙamin shugaban ƙasashen tafkin Niger (NBA) bayan ƙarewar wa’adinsa, a shekarun da ya shafe yana jan ragamar hukumar kasashen, shugaba Buhari ya taka rawar gani ta bangaren hade kawunan shugabannin kasashen na yankin tafkin Niger.

A jawabin da ya gudanar na bankwana da mukamin nasa, shugaban ya miƙa jagoranci ga sabon shugaban da aka zaɓa tare da masa fatan alkairi.

Views: 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *