LABARI DA DUMI DUMI: Yanzu haka cikin darennan yan Kidnappin sun afka garin Funtua

YANZU YANZU: Cikin darennan masu garkuwa da mutane sun Shiga wani unguwa a garin funtua jahar Katsina

Hakkin Mallakar Photo BBC Hausa

Rahoton dake tabbatar mana da wannan labarin ya ce! A halin yanzu haka basu da sukuni, domin kuwa gidan da masu garkuwa da mutane suka Shiga makwafta suke dasu, kamar yadda yake bayyanama Alfijir Hausa a cikin rudewa da firgici inda ba mu gama waya dashiba wayar ta yanke, amma har e zuwa yanzu babu cigaban wannan labarin daga majiyar namu.

Koma ke da akwai za Ku jimu dauke da cikakken wanann labarin, muna fatan Allah ya kawo sauki wannan al’amari ameen

 

Daga Alfijir Hausa

Views: 23

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *