Labarin yadda aka shiga gida aka kashe ɗaliba saboda ta zo ta ɗaya a Jarabawa

Ikon Allah sai kallo!
Wannan wata ɗaliba ce daga garin Tessaoua, Rouƙayyatu,.

Yadda aka shiga har gidansu aka kashe ta bayan an ba su sakamakon jarrabawa ta yi ta ɗaya a ajinsu na makarantar share fagen shiga jami’a(Lycée) ajin ƙarshe(Terminal A).


Allah ka raba mu da maƙiya a duk inda suke.
A ko ina ana samun mahassada. Duniya ke nan.

MANI KASUMAWA KELGERI

Views: 26

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *