Labarin yadda budurwa ta auri mahaifin tsohon saurayin ta bata sani ba

Ba haka aka so ba, wai ƙanin miji yafi miji kyau.

A wannan gwadaben, ba haka aka so ba yayin da wasu wata budurwa ta rabu da wani matashi, ta kama soyayya da mahaifinsa.

Matar da ta bayyana haka, tace ita tafi farin ciki da tsohon hannun fiye da yaron da suka soma soyyayya a farkon fari.

Views: 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *