Mata da Miji sun yi basaja a matsayin sabbin shiga Musulunci sun yaudari limamin jihar Yobe

Jami’an ‘yan sandan jihar Yobe sun cafke wasu ma’aurata, Abdullahi Ibrahim da Khadija Ali bisa zargin satar babur na wani malamin addinin musulunci a ƙaramar hukumar Fika ta jihar Yobe.

Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ‘yan sandan, DSP Dungus Abdulkarim, ya fitar a Damaturu kamar yadda PM News ta wallafa.

Views: 11

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *