
Mai girma ministar kula da jinkan al’ummar Najeriya Hon. Sadiya Muhammad, ta sabarwa damai gurma shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa, ma’akatar ta ta gudanar da gagaruman ayyukan jin kai a fadin tarayyar Najeriya.
Saboda ta yi duk mai yuwuwa don ganin cewa tallafin da aka ware domin rabawa matsakaita da masu kananan sana’o’in da suka durkushe sakamakon citar Coronavirus, ya kai gare su inda wasunsu suka ji alert din N500,000 da na N300,000 kuma Alhamdulilla lillahi ta samu nasara a cewarta.
Kamar yadda ta bayyana a taron majalissar zartaswar kasar da aka gudanar a ranar larabar da ta gabata, kunji fa menene ra’ayiyinku shin da gaske kuma kun samu wannan tallafin, idan baka samu ba to ka latsa nan don cikewa za kasa BVN da account number ka Allah ya bada sa’a ameen. https://apahausa.com.ng/labari-da-dumi-dumi-zuwa-ga-masu-bvn-da-asusun-banki-a-najeriya/
Views: 17

Wallahi karyra takeyi barauniya ce kawai
Wannan maganar ta sadiya Qaryace mu bawani tallafi ta bangarenta da mukagani kawai Ya
Kamata itama Asalkameta don bawani amfani da take da agurinmu.
Mudai bamu Saba haryanzu Kuma munyi apply mungode
God help every body
Years
Kai jama’a kada kuman tafa bin da gaba bin Allah ko
Business
Karya kike Yi wallahi
Allah yatsinewa makaryaciya
Allah yasa munada rabo
Munyi ba abamuba harjaha akezaba
Covid 19
yisyakumusamalamawa@gamil.com
Provision
Business
Wannan Abu din Karyan banzane nidai haryanzu banga wanda yasamuba
Karyar banzya kamata koda kunya surinkaji idan bazasuji TSORON allah ba😂😂😂