
A makonnan ne mai ɗakin shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari, ta dawo daga ƙasar Turkiyya tare da mai gidanta shugaba Buhari.
Bayan dawowar tasu ne dai masu ɗaukar hoto suka ɗauki hotunan ta, inda masu sa ido suka ce sun lura cewa tana ɗauke da juna biyu wato ciki.
Rahotanni sun bayyana cewa uwar gidan shugaban kasar ta soma nuna damuwarta game da wannan lamari ganin cewa sai yaɗa hotunan ta ake ta yi babu ƙaƙƙautawa a kafafen sada zumunta na zamani wato Social Media.
Inda aka bayyana cewa tana shirin ɗaukar mataki kan lamarin.
Views: 15
