Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
INDA RANKA: Nafisa Salisu daga Rafin Guza a Kaduna ta sa a ka$he mijinta saboda ya ranta mata kudi tayi kasuwanci sai ta kashe kudin yanzu kuma ya zo yana tuhumarta ina kudi… saboda haka sai ta yanke shawarar sakawa a ka$he mata shi.
Sai dai sun kai masa hari amma basu samu nasara ba.
Views: 173
