Ni bazawara ce nayi cigiyar neman mijin aure wani saurayi yazo gidanmu ashe da niyyar lalata ni yazo

Kamar yadda kuka sani ƴan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media.

Inda wasu ke amfani da kafafen na sada zumunta irin su Facebook, Twitter, Instagram, da dai sauransu wajen gudanar da harakokin da suka shafi kasuwanci.

Wasu kuma ke yin rubuce-rubuce da nufin jan hankalin mabiyansu wato followers, ta yadda za kuga ƴan mata da samari na yin abubuwan da zasu ɗauki hankulan abokansu na sada zumunta.

Yau muna tafe da rubutun wata matashiya wacce ta bayyana ɓacin ranta game da halin mazan wannan zamani.

Please yau zanyi magana raina abace saboda kwanakin baya nayi post din wata kawata bazawara akan kozata samu miji nagari Amma Allah yahadata dawani gay maratsoron Allah yazo sun hadu hargida amma dagakarshe dai shisoyake yayi lalata ta ita gaskiya mazan yanzu nagari sunyi karanci in jita ga hoton rubutun nan daga ƙasa.

Views: 23

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *