Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi shuru bai ce uffan game da hukuncin da alƙali ya yankewa malamin addinin Islama a ƙasar Sheik Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabbara ba a jiya
Sai dai wasu daga cikin makusantan sa sun bayyana cewa ba’a shiga ko yin shish shigi a tsarin shari’a a ƙasar.
MASU ALAƘA
Ana Yankewa Musu manyan laifuka Hukuncin Kisa ta Hanyar Tataye.
Bayan Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabbara da aka yanke mawa a jiya.
Kotu a Kano Ta Yanke Wa Dan Hisbah Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya, Mai Shari’a Amina Adamu ta bayyana cewa ta yi amfani da gamsassun hujjoji da masu gabatar da kara suka gabata.
An samu tsohon Dan Hisban Dayyabu da laifin ya je har gida a shekarar 2011 ya samu ita marigayiyar tana kwance a daki ya ce ya zo ne su yi sallama.
Nan take ya dauko wuka ya fara caccaka mata a ko ina na jikinta, wanda hakan shine ya yi sanadiyyar rasuwarta.
Wata Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a Miller Road, a ranar Laraba ta yanke wa wata budurwa hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan samunta da laifin kashe makwabciyarta.
An gurfanar da Aisha ne bisa zargin kashe Bahijja ta hanyar soka mata wuka a wuya bayan wani sabani da ya faru tsakanin su.
Views: 13
