Illar yin man bilicin ko canza halitta kamanni da dai sauransu ya haifar da rikici tsakanin ango da amaryarsa a jihar Adamawa a garin Yola.
Wani ango ne ya auri budurwar sa bayan ta kwana ɗaya sai yaga ashe kamanni ta canza masa don ta yaudare shi wanda hakana ya haifar da husuma a tsakanin su ga dai rahotan.
Rikici ya kaure tsakanin ango da amariyarsa a jihar adamawa biyo bayan amariya ta canza kamanni washe gari da aka kawota.
Ango yace shifa bai San hakaba kuma don bai taba ganinta a hakaba tode yanzu rikici ya kunno Kai
Inda magana Takoma hannu iyaye Ana hasashe kuma maganar zata iya kaiwa ga hukuma.
Muna fatan Allah ya yayyafawa wanna rikici ruwan sanyi.
~ Yola online tv (Rariya)
Views: 10
