Shin yaushe Rarara zai saki sabuwar wakar da aka dade ana jiran ya yiwa Buhari?

Dauda Kahutu Rarara

Shin Rarara ya saki sabuwar wakar da ya ce zai yiwa shugaba Muhammadu Buhari wacce har yace sai masoya Buharin sun biya naira dunu daya daya kafin ya rera wakar? Wannan ita ce mafi yawan tambayar ta mutane ke yi a kan mawakin.

A karshen makon daya gabata ne shahararren mawakin siyar nan a Najeriya Dauda Adamu Abdullahi Kahutu wanda aka fi sani da Rararan waka, ya sanar da cewa zai saki sabuwar wakar sa wacce ya karbi naira dubu dubu domin ya yiwa mai girma shugan Najeriya Muhammadu Buhari.

Daga karshe dai mawakin ya ce a kara hakuri saura kiris ya saki wakar wacce aka dade ana tsumayin jiranta, muna fatan zai sake ta ba da jimawa ba.

Views: 22

2 thoughts on “Shin yaushe Rarara zai saki sabuwar wakar da aka dade ana jiran ya yiwa Buhari?

Leave a Reply to Ubale Ibrahim Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *