A tsakiyar makonnan da muke ciki ne shafin sada zumunta na Twitter ka karaɗe da labarin wani matashi mai suna Prince Abdul da wata budurwa mai suna Siyama.
Inda suka riƙa cacar baki kan cewa ya je da ita Gusto Restaurant ta gayyato ƙawayenta sunci ambincin sama da naira dubu 200 ya gudu ya bar su

Views: 24
