
Hausawa sun ce soyayya ruwan zuma yau muna tafe da labarin wani bawan Allah wanda ya ginawa matarsa gida mai kirar jirgin sama.
Mutumin ya shaidawa manema labarai cewa tsabagen so da kaunar da yake yiwa matarsa ne ya sa ya yanke shawarar gina mata wannan katafaren gidan mai kirar jirgin sama.
Jama’a dai sun yi tururuwa zuwa kallon gidan don su bawa idanunsu abinci muna fatan Allah ya kara dankwan soyayya da zaman lafiya ameen.
Views: 29
