Tsohon sarkin Kano ya halarci bikin kammala karatun ƴarsa Aisha Sanusi a London

Tsohon Sarkin Kano Kuma Khalifan Tijjaniya na Kasa, Malam Sunusi Lamido Sunusi yayin daya halarci wajen Bikin kammala Karatun ‘Yarsa Aisha Lamido Sunusi wacce ta kammala Karatun Digiri na Farko da daraja ta daya a Jami’ar Swensea dake Kasar Ingila a Ranar Talata 25-07-2023.

~ Freedom News Hausa

Views: 58

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *