Tsohuwar jarumar Kannywood Malika ta dawo film bayan mutuwar auren ta

Tsohuwar shahararriyar jarumar fina finan Hausa na Kannywood, mai suna Maryam Malika, ta fito daga gidan mijinta inda ta koma shirin film.

Tsawon shekara da shekaru dai ba’aji duriyar jarumar ba sakamakon auren da tayi, sai a ranar Alhamis sashin Hausa na BBC yayi fira da ita inda ta bayyana mutuwar auren nata a matsayin kaddara.

A halin yanzu kuma ta dawo masana’antar Kannywood domin cigaba da taka rawa a fagen shirin film din hausa.

Views: 23

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *