Asirin Sangare Ya Tonu….
Daga ƙarshe dai Sayyada FANTA SANGARE ta shiga hannun Jami’an hukumar ƴansandan ƙasar Guinea domin ta girbi abin da ta shuka da hannun ta.
Tun bayan bayyanar Hotunan ta akan ruwa da sunan tana Addu’a Lamarin ya yamutsa hazo a wannan kafar, lamarin da yasa wani matashi yaje ya gano cewa ashe dai Fanta a saman Katako take a cikin Ruwa.
Daga Muhammad Aminu Kabir
Views: 14
