VIDEO: “Da Aure na kuma mijina ne ya ɗauke ni ya kai ni Kannywood don inyi shirin Film”—Hafsat

Wata sabuwa Mijina da kanshi ya ɗauke ni ya kaini Kannywood Mijina ne ya bani kwarin gwiwar shiga fim, da kansa yake kai ni “Location” kafin mu rabu, amma yanzu ba zan yarda na auri wanda zai kyale ni na ci gaba da fim ba – cewar Jaruma Hafsa Abubakar da aka fi sani da Murja matar Tajo a shirin Laure mai nisan zango.
Me zaku ce?

Views: 31

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *