Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Tofa
Nan Jana’izar wasu Sojojin Yahudawa ne da dakarun Hamas suka sheƙe. Ashe Bayahude na kukan mutuwa.
Ba lallai kaga kafafen yaɗa Labarai Koh Jaridu sun yaɗa wannan labarin ba saboda munafukai
Sun fi yaɗan rumos da labaran da zaka ɗauka Isra’ila ke nasara a wannan yaƙin, alhali Suma suna amsar nagashi
A wannan satin Kasar Tatsuniya ta sha ragargazar daga dakarun Hizbollah.
Duk mai bibiyar yaƙin nan da wanda ma baya bibiya ya kamata ya sani, su dakarun Hizbollah da Hamas Jami’an Kasar Tatsuniya da wajen da ya zama mallakin isra”ila suke kai ma hari, kuma koda sun kama musu farar hula suna iya sakin sa bayan sun masa magani da bashi cikakkiyar kulawa. Inda a gefe guda kuma su Kasar Tatsuniya suna kai harin su ne kan fararen hula, suna kashe yara da manya, mata da maza.
Daga Engr Danladi Safiyanu Hayin Banki kaduna
Views: 52
