VIDEO: “Ku kalli bidiyon da ya sa aka kama jarumar TikTok Murja Ibrahim”

An bukaci a kai Murja Ibrahim kunya asbitin duba kwakwalwa don duba cikakken lafiyar kwakwalwarta Kafin a gurfanar da ita a gaban kotu.

Ana zargin jarumar Tik-tok din ne mai suna Murja Ibrahim kunya. Da laifin yada badala a kafafen sadarwar zamani, musamman na Tik-tok,

Ana tsammanin irin bidiyoyin da take saki ne yasa aka kama ta.

https://m./shorts/RoAp28vbgiA

Daga – DSP Abdullahi Haruna kiyawa Jami’in hulda da Jama’a na rundunar yan sanda jihar kano.

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

Views: 339

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *