VIDEO: “Maryam Shetty ta yiwa Ganduje wankin babban bargo”—Ai da ƴarka ce da baka mata haka ba

A jiya ne tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya ce shine ya ba Tinubu shawarar cire sunan Maryam Shetty, biyo bayan waɗannan kalamai Maryam ɗin ta mayar da martani

Maryam Shetty ta mayar da martani

Views: 17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *